Shin Da Gaske Fatima Ali Nuhu Ce A Wannan Bidiyo Sannan Mahaifinta Yayi Kuka Saboda Bakin Ciki

 A yan kwanakin nan mun samu wani bidiyo na yarinyar babban jarumin kannywood wato Ali Nuhu. Wanda ake yadawa a shafukan sada zumunta a matsayin tayi abun kunya ya fito duniya.



Wanda hakan yayi silar mutane da yawa suka dinga zagin mahaifinta wato Ali nuhu.

Bayan binciken wadannan hotuna da bidiyoyi da ke yawo a kafafen sada zumunta ta gano cewa wadannan hotuna ba asalin 'yar All Nuhu ba ne. An dauki fuskar diyar All Nuhu aka makala a wannan hoton.


Maganar gaskiya ita ce, wadannan hotuna Maganar gaskiya ita ce, wadannan hotuna da bidiyon da ke yawo ba gaskiya ba ne, wasu ne suka yada su a shafukan sada zumunta. Fuskarta suka dauka suka daura akan wadannan hotunan ku daina zagin mahaifinta.


Wannan shine irin hoton ta da ake amfani a fuskar ta a makala a wasu hotuna anyi ma jarumai da yawa da yaran jaruma da yawa na kannywood.


Previous Post Next Post