Matsalar Ƙanƙacewar Azzakari ko kuma saurin gajiyawa alokin Saduwa da iyali ko kuma kwanciyar azzakari da duk wata matsala da ta shafi ɓangaren azzakarin ɗa naiji,ga hanya sahihiya da za’a magance wannan damuwar.
Ga yadda zaka magance matsalar inzali da wuri shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asali wanda babu kwayar bature a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari da ƙarfi tare da samun ƙwazo na har abada.
Wannan sahihiyar hanya zata magance maka matsalar raunin da ka daɗe kana fama da shi na saurin inzali dàttin mara in sha Allah.
GA YADDA ZA’A HAƊA;-
ABUBUWAN DA ZA’A NEMA:-
Za’a nemi Citta mai kogo (CITTA MAI ƳA ƳA) da kuma Namijin goro.
Yadda za’a haɗa shine idan aka samo namijin goron sai a Shanya shi ya bushe sannan sau a sami yayan citta mai kogo a haɗa a dake sosai.
ANA AMFANI DASHI TA HANYA BIYU:-
Za kuma ka iya zuba shi a cikin zuma ka riƙa shan cokali ɗaya sau biyu a rana.
Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa rabin cokali sau biyu a rana.Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne lungu da saƙo.
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi Wa’alihi wasallam Salati.