Likitoci a fannin lafıyar azzakari sun gargadi Maza kan yin jima'in kure juna da Mata saboda hakan na iya hallaka mazakutansu gaba daya.

 Punch HealthWise ta zanna da Likitoci kuma sun yi jawabi kan lamarin.



Dr. Gabriel Ogah, babban masanin ilmin mazakuta kuma Dirakta Manajan asibitin Ogah Hospital and Urology Centre, Fugar. jihar Edo ya bayyana cewa yin jima'in kure na iya hallaka namiji har barzahu


Yace:


"Ko shakka babu, jima'in kure na iya kashe mutum. Yana iya lalata zuciyar mutum idan ba isasshen lafiya garesa ba,"


"Jima'in kure na kawo kamewar azzakari wanda turawa ke kira ga priapism musamman masu hadawa da kwayan karin karfi."

Priapism Shine yarayını da azzakari zai tashi kuma yaki saukowa, Idan mutum ya sha kwaya, azzakari na iya kamewa yaki sauka."


"A shekarar nan kadai, na yi jinyar mutum hudu da azzakarinsu ya daskare ya ki saukowa. Sai an yiwa azzakarin aiki yake iya kwanciya.


"A shekaru biyu da suka gabata, na kula da mutane da suka samu targade yayin jimai."


Azzakari na iya targade


Likitan ya yi kira ga Mazaje su yi hattara saboda Azzakari na iya targade idan ya mike.


Yace:


"Na yiwa wani aikin tiyata watanni hudu da suka gabata, azzakarinsa ya balle..

musamman masu hadawa da kwayan karin karfi."


"Priapism shine yanayin da azzakari zai tashi kuma yaki saukowa, Idan mutum ya sha kwaya, azzakari na iya kamewa yaki sauka


"A shekarar nan kadai, na yi jinyar mutum hudu da azzakarinsu ya daskare ya ki saukowa. Sai an yiwa azzakarin aiki yake iya kwanciya.


"A shekaru biyu da suka gabata, na kula da mutane da suka samu targade yayin jimai"


Azzakari na iya targade


Likitan ya yi kira ga Mazaje su yi hattara saboda Azzakari na iya targade idan ya mike.


Yace:

"Na yiwa wani aikin tiyata watanni hudu da suka gabata, azzakarinsa ya balle biyu, mafitsarar ta kaste biyu.


"Idan kuma ba'a yiwa mutum aikin tiyata cikin saoi 24 ba, shikenan azzakari ba zai sake aiki ba har abada."


Mun fi fuskantar wannan matsalar da Matasa. Yan shekara 18 zuwa 30 ne


wannan abu ya fi shafa Ya bada shawaran cewa


"Ku daina amfani da kwayoyin kara karfi musamman idan ba Likita ya baka ba."

Previous Post Next Post