LABARINA SEASON 6 EPISODE 6 AN YANKA TA TASHI

 A wani kauyen Wasu kabilu Anan jahar Taraba wani lama ya Faru. Wata Akuyace katuwa sai maciji ya sareta


kuma ta Mutu mushe.


Amma Yan kauyen ba musulmi bane.


Sai Suka nemi Cin Akuyar Amma akace masu ai wan nan macijin mai Guba ne Sosal. Sai suka yanke Shawara akan Mai makon su yar Sukace Agwada bawa Kare Agani idan Karen Bai mutu ba to ya Nuna Babu wata matsala kenan.


Da aka yanko wani gefe aka baiwa kare sai Aka ga" Kare ya Cinye Yankar da Aka bashi kuma ya kama wasansa.


Da Sukaga haka sai sukace to al wan nan Akuyar Baza Suyi Asararta ba.


A nan Suka kachanchanata Suka Gasa Suka Cinyeta.



Bayan Cinyeta Anata baya nai Sai kawai Sukaga Karen nan yayi Sama ya Fa'di kasa yana Harbe-Harbe Akar she ya mutu.


Anan fa sai ido ya Rena FataMutum Sunfi Ashirin wayanda Suka Lashe Akuyar.


Sai kawal aka watse da Gudu Ana waly


Yayinda Ake tunanin ko Ina ne zasu Oh


ooo-


Previous Post Next Post