Kawatace Takaini Wajen Boka Yake Lalata Dani Tsawon Kwana Uku Kuma Ba'a Garinmu Ba Cewar Wata Budurwa

 Kawatace Takaini Wajen Boka Yake Zinah: Dani Tsawon Kwana Uku Kuma Ba'a Garinmu Ba Cewar Wata Budurwa



Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Idon Mutane Ya Bude Akan Neman Kudi Ta Halak Ko Haram, Yadda Abun Ya Hada Samari Da Yam Mata Harma Da Matan Aure Da Kuma Mazaje Masu Iyali.


A Yanzu Kuma Sai Muka Samu Labarina Wata Budurwa Da Abokiyarta Take Bata Shawarar Suje Wani Gari Su Kama Hayar Gida Na Tsawon Kwana Uku, Yadda Wani Boka Zai Zo Yayi Zinah Dasu A Kwana Ukun Nan Da Zummar Zasu Samu Kudi.


Bidiyon Da Mukaci Karo Da Ita A Shafin Instagram Munji Yadda Abokiyartata Take Shawartarta, Zasu Samu Kudi Amma Sal Ta Wannan Mummunar Harkar Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakin Budurwar

Ta Wannan Mummunar Harkar Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakin Budurwar


Zakaga Yanzu Maza Da Mata Kowa Burinsa Ya Samu Kudi Cikin Sauki Batare


Tofa Wannan Masifa Da Me Tayi Kama Da Yasha Wahala Ba, Da A Lokutan Baya Kafirai Muka Sani Da Wannan Mummunan Dabi'ar, Amma Yanzu Ya Zamto Ruwan Dare Toh Allah Yakara


Shirya Mana Zuria.


Zamu So Mu Karbi Raayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan


Bidiyo Sannan Kada Ku Manta Ku Danna


Mana Alamar Kararrawa Domin Samun


Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda

Previous Post Next Post