Hakan yasa naga ya dace mu rubuta ta ga sauran al'umma domin suma su samu su amfana da ita wajen magance abinda yake damun su bangaren zamantakewar aure.
Munga ya dace mu fito da tambayar a fili domin mata masu irin warnnan matsalar suma su karu da amsar da aka baiwa mai tambayar.
wannan kenan Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na saki labari wannan masu irin wanna zamu samuku wannan vadeo
Tags:
Ma'aurata