Innalillahi Wainna Ilaihi Raji'un Halinda Mahaifiyar Kamal Aboki ta Shiga Dole kaji Tausayi Tabbas Wannan Mutuwa ta Girgiza Al'umma Matuka...

 Innalillahi Wainna llaihi Raji'un Halinda Mahaifiyar Kamal Aboki ta Shiga Dole kaji Tausayi Tabbas Wannan Mutuwa ta Girgiza Al'umma Matuka



Tabbas Mahaifiyar Kamal Aboki ta Shiga Dimuwa da Fargaba da Tashin Hankali Matuka Allahu Akbar Rayuwa Kenan.


Wannan Mutuwa Tayi Matukar Girgiza Al'umma


Sosal da Sosal Allahu Akbar' Muna Fatan Allah Ubangiji Yajikan Sa da Rahama Ameen Ya Allah.

kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na taskarwasanni.

Previous Post Next Post