Haba wannan wacca irin rayuwa ce yara kanana asirin su yatonu shiga kaganiRayuwa kenan iyaye sai mun tashi tsaye

 Haba wannan wacca irin rayuwa ce yara



kanana asirin su yatonu shiga kagani Rayuwa kenan iyaye sai mun tashi da addua akan yaram mu masu tasowa domin wannan yana iya jawowa dangi halaka babba sabo da iyaye yaran ku da kuke ganin Allah ya baku sune a matsayin kiwa


Wani fefen bidiyo ne ya bayyana na wasu mazauna kauye,an nuna su inda suke rungumarjuna hade da lasar bakin junan su a Jikin wani ginin kasa wanda hakan ne ya tabbatar mana da a kauye l


ara ne har guda uku PDP wadanda suke da Kananan shekaru, Bidiyon yayi matukar jawo magana a dandalin na Tiktok, Muna adduar Allah ya shirya suya yaye musu irin halin don Albarkacin Annabi

bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su akan wannan shafin namu mai albarka na (Arewadrop) muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin.


Previous Post Next Post