Amarya ta rasa Ido ɗaya ana tsaka bikinta sakamakon duka da ‘yan ƙato da gora suka mata

 Wata Amarya mai suna Khadija Abdullahi ta makance a ido ɗaya sakamakon zabga mata gora da ‘yan ƙato da gora suka yi

Wannan ibtilain dai ya faru da Khadijah ne ana tsaka da shaglin bikin ta a unguwar Ɗantamashe da ke Kano.

A cewar Khadija  Ƴan kungiyar sintiri na Vigilante na unguwar su ka yi mata wannan aika-aikan lokacin da suka zo raraka ana tsaka da kidan DJ.



Previous Post Next Post