ALLAHU AKBAR. Bayan Mutuwar Kamal Aboki Kalli Comedy dinsa Na Karshe Innalillahi Wainna llaihi Raji'un...

 Allahu Akbar Bayan Mutuwar Kamal Aboki Kalli Comedy dinsa Na Karshe Innalillahi Wainna llaihi Raji'un.



Allah Yajikan'ka Kamal, Mutuwar Ka Tabbas Jama'a Sun Shiga Alhini Matuka Inda Kuma Ana'ta Yi Maka Addu'a Akan Allah Yajikan Ka da Rahamar Sa Ameen.


ga videon.


Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar


Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman


Gidan labarai Na taskarwasanni 

Previous Post Next Post