Allah Ya Kawo min mijin Aure Na Gari Nà Yi Aure Ña Haihu Mañzon Allah(S.A.W) Yayi Alfahari Dani,

 ALLAH SARKÍ:SAFARA'U


TABAYYANA CEWA BABBAN MURADINTA A SHEKARANAN TA'SAMU MIJI NAGARI"


Fitetciyar mawakiyar hip-hop kuma tsohuwar jaruma safara'u kwana casa'in 5a bayyana cewa muradinta a shekaran nan ta. 2023 bai wuce miji nagari ba.


Tace Babban burina a shekarar 2023 Allah ya kawomin mijín aure na gari na yi aure na haihu domin Manzon Allah S.A.W yayi alfahari dani ranar gobé kiyama


Safara'u Kwana Casa'in wace ta labarce Wa Manema labarai cewa ta jima tana kokarin ta Zama Tagari.

Previous Post Next Post