ABUNDA YA FARU DANI DAGA ALLAH NE&_DAUDA KAHUTU RARARA

 Dauda rarara yayi Amfani da daman da aka bashi Na nishadantar da jama'a a. Taron daya


Gudana a. Jigawa

Rarara yayi Amfani da damar wajen gabatar da mawaki Sani liya liya Wadda tsohon mawakin jam_iyar PDP ne ya Chenja sheka xuwa APC

Shima ya nishadantar da jama'a da wakoki da vaviwa gwamnan iigawa Kuma da takarar.

ya Samu keututtuka Bila harda motoci

Ga cikekken videon wanan👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

Previous Post Next Post