Yadda zaki dawo da budurcinki bayan kin haihu yar uwa

 Kisamu man zogale (ana samu awajen masu Islamic cemest).Kisamu Qwaro shine Wanda ake tawada dashin kuma ana wanke hula dashi (ana samunsa awajen masu kayan bakar koli


Kisamu man shanu (ana samunsa awajen masu sayarda nono).Duk ki hadasu waje daya ki kwabasu suyi kamar sa o i5 wato 5hours zakiga sun hade sai kiyi matsi dashi kuma zaki iya rabashi kashi3 wato kiyi matsi dashi sau uku acikin sati biyu.To abin tambaya anan tayaya budurwa zata gane ta rasa budurcinta kuma tanada tabbacin bata taba saduwa da namijiba?1. Lokacinda kika tsuguna toilet ko

mummunan zama zakiji iska tana shigarki.2. Zaki saka yatsarki daya ko biyu su shige wadannan sune manyan hanyoyin ganewa akwai kananan hanyoyi masu yawa wanda babu hikimar fadarsu.

 


Previous Post Next Post