Idan Bakaso Matar ka tana Neman
Wanda zai Gansar da ita
'Yan uwana mata barkanmu da sake
saduwa da
ku a cikin wannan fili namu mai matukar
farin
jinni, wato SIRRIN IYAYEN GIJI.. a jaridarku ta LEADERSHIP A YAU LAHADI
Kamar yadda ku ka sani, shi wannan shiri
a na
yin shi ne, don matan aure zalla, domin
ba su
shawarwari ta kowane bangare na
rayuwarsu ta
yadda za su samu su gyara
zamantakewarsu da
mazajensu da mu'amalarsu ta bangaren girki.
tsafta. gyaran gida da gyaran jiki, irin
abubuwan da su ka kamata mu mata mu
tsafta, gyaran gida da gyaran jiki, irin abubuwan da su ka kamata mu mata mu
dinga ci domin
karin ni'imarmu da gamsuwar mace. Da fatan za ku dinga bibiya ta a
mazajenmu da ma
duk wani abu da ya shafi rayuwar ya
cikin wannan
shafi Gurin da na yi kuskure, sai na ce Ina
neman
afuwar ubangiji da afuwarku, domin
ajizanci irin
na dan adamtaka. gurin kuma da na yi
daidai sai
na ce Allah Ya hada mu a ladan bakidaya.
A wannan makon zan amsa tambayoyin
da wasu
daga cikin masu karatu su ka aiko ne
Bismillah: Tambaya: Assalamu alaikum.
Anty Baby, tambayata a nan ita ce, ni
mijina ba ya biya min bukata a shimfida
Malana: ta waion iimal: mu na fara
sani. Haka ma gobe idan ya zo zai kuma
yi. Abin nan ya na matukar damu na har
shawararki, Anty Baby? Amsa: "Yar uwa ya
na daga ilimin da ya kamata a dinga sanar da mutanen da su ka mallaki
na ji na fara tsanar sa a raina. Meye hankalin kansu shi ne ilimin jima'i a wa matarsa, kamar yadda jaki ya ke afkawa jaka.
Musulunci
Manzon Allah (saw) ya ce, kada dayanku
ya afka
Idan dayanku zai je wa iyalinsa, ya
kamata ya aika dan aike, wato ya kamata a ce kafin ya
kwanta da matarsa su gabatar da duk
wani wasa
da zai motsa musu sha'awa, domin
samun
gamsuwar su kansu maauratan. Sannan
idan
mutum ya sadu da matarsa, bai kama
va vi