Wata yarinya mai suna Erakoze
Celine, yar shekaru 3 da take fama da
matsalar hadewar kafafu tana
matukar shan wahala a lokacin tafiya.
Celine yarinya ce yar shekaru bakwai, kafin haihuwarta likitoci su fadawa mahaifiyarta cewa ba lallai ta wuce shekaru uku ba, sai kuma Allah yayi ikon sa.
Yarinyar, tana samun taimako sosai daga yan uwanta da kuma abokan karatunta, yayin da suke daukar ta domin kaita aji da kuma wajen karatu.
Mahaifiyarta ita ce kwarin gwiwarta, tana matukar tallafa mata, yarinya ce mai matukar san jama'a, duk da irin lalurar da take fama da ita na hardewar kafafu.
Ku kalli cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da ita a wannan bidiyo